Son Dakika

Dogo Gide Yaki Sakin Sauran Daliban Dake Hannunsa, Duk Da Sa … – Legit Hausa

Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu
Mun gode!
Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka
Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu
Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi
This site is protected by reCAPTCHA and the Google Privacy Policy and Terms of Service apply.
Global site navigation
Na gargajiya
DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai
Kebbi: Shahrarren mai garkuwa da mutane, Dogo Gide, wanda ya yi garkuwa da wasu dalibai da malaman kwalejin gwamnatin tarayya da ke garin Yauri a jihar Kebbi, ya sha alwashin ba zai sake su ba har sai an biya shi kudin fansa naira miliyan 100 da ya nema.
Salim Kaoje wanda diyar sa Farida Kaoje na daya daga cikin sauran ‘yan mata 11 da suka rage, ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa Gide ya dage kan a biya shi kudin fansa, ko da mahaifiyarsa ta sa baki wajen ganin ya sako ‘yan matan.
Kara karanta wannan
Alhamdulillahi: Fitaccen sarkin da ‘yan bindiga suka sace a wata jiha ya shaki iskar ‘yanci

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar
…. Kaoje ya ce a lokacin da PREMIUM TIMES ta tambaye shi ko gaskiya ne mahaifiyar Gide ta shiga cikin tattaunawar neman a sako ‘yan matan.
A hirar ta wayar tarho guda biyu, an ji Gide yana shaida wa Kaoje, wanda ke magana da yawun iyalan ‘yan matan da aka sace, cewa mahaifiyarsa ta sha alwashin ba za ta taba barin sansanin ba har sai an sako wadanda aka kama.
Kara karanta wannan
Cin amana: Malamin makaranta ya ba abokinsa gubar bera, ya sace motarsa a Katsina
Kaoje ya nuna rashin gamsuwa a cikin mintuna 17 da dakika 10 a tattaunawar, inda ya ci gaba da dagewa Gide ya yi rantsuwar cewa zai cika alkawarinsa na sakin 'yan matan da zarar an ba shi kudin.
Kaoje ya tambayi Gide ko ya aminta da Sarkin Dansadau (a jihar Zamfara) don haka za a nada shi don tattaunawa a madadin iyali.
Akan dalilin da ya sa yake dagewa kan kudin fansa, Gide ya ce tun farko iyayen sun amince su ba shi kudin amma daga baya ya ce gwamnatin jihar ba ta taimaka musu wajen samun kudin.
A wani faifan bidiyo, mahaifiyar Dogo Gide, wacce har yanzu ba a san sunanta ba, ta bayyana bakin cikinta kan yadda ake ci gaba da samun jinkiri wajen sakin ‘yan matan.
Ta nanata cewa ba ta ji dadin cewa "kananan 'yan mata" na hannun danta har yanzu.
Kara karanta wannan
Tsohon Shugaban Kasa Ya Fadi Babban Abin da Yake Sa Jami’ai Tafka Sata a Gwamnati
Mahaifiyar dan ta’addancin ta ce:
Lokacin da mahaifiyar dalibin ta yi korafin cewa Gide bai saurari rokonsu ba a lokacin da suke kokarin tattaunawa da shi, mahaifiyarsa ta ce su yafe masa da shi da wanda suke taya shi, tace tsananin samartaka ce ke damunsu
Asali: Legit.ng
Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu
Mun gode!
Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka
Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu
Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi
Mun zaba maka wannan

source

İlgili Makaleler

Bir yanıt yazın

Başa dön tuşu